1 Sam 24:16 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Da Dawuda ya gama faɗa wa Saul wannan magana, sai Saul ya ce, “Ɗana, Dawuda, muryarka ke nan?” Ya yi kuka da ƙarfi.

1 Sam 24

1 Sam 24:14-22