1 Sam 24:12 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ubangiji dai zai shara'anta tsakanina da kai, ya sāke mini, amma hannuna ba zai taɓa ka ba.

1 Sam 24

1 Sam 24:4-14