1 Sam 23:8 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Saul ya kirawo dukan mutanensa, su fita yaƙi, su tafi Kaila don su kewaye Dawuda tare da mutanensa.

1 Sam 23

1 Sam 23:1-12