1 Sam 23:25 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Saul da mutanensa suka tafi neman Dawuda. Da Dawuda ya ji labari, sai ya sauka daga dutsen ya zauna a can jejin Mawon. Da Saul ya ji, sai ya bi Dawuda zuwa jejin Mawon.

1 Sam 23

1 Sam 23:24-29