1 Sam 23:10 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'an nan ya ce, “Ya Ubangiji Allah na Isra'ila, hakika bawanka ya ji Saul yana niyyar zuwa Kaila don ya hallakar da garin saboda ni.

1 Sam 23

1 Sam 23:3-14