1 Sam 23:1 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Aka faɗa wa Dawuda, cewa Filistiyawa suna yaƙi da mutanen Kaila, suna washe musu hatsi a masussukai.

1 Sam 23

1 Sam 23:1-10