1 Sam 22:3 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Daga can Dawuda ya wuce zuwa Mizfa ta Mowab. Ya ce wa Sarkin Mowab, “Ina roƙonka, ka yarda mahaifina da mahaifiyata su zo su zauna a wurinka kafin in san abin da Ubangiji zai yi da ni.”

1 Sam 22

1 Sam 22:1-12