1 Sam 22:14 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ahimelek kuwa ya ce wa sarki, “Daga cikin barorinka duka wa yake da aminci kamar Dawuda? Wane ne surukin sarki? Wane ne shugaban jarumawanka, wanda ake girmamawa a gidanka?

1 Sam 22

1 Sam 22:4-22