1 Sam 21:10 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai Dawuda ya tashi, yana gudu ke nan daga wurin Saul. Ya tafi wurin Akish, Sarkin Gat.

1 Sam 21

1 Sam 21:2-13