1 Sam 20:5 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Dawuda kuwa ya ce masa, “Ga shi, gobe ce amaryar wata, dole ne in zauna tare da sarki a teburinsa. Ka bar ni in tafi in ɓuya a saura har kwana uku.

1 Sam 20

1 Sam 20:3-7