1 Sam 20:41 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Da yaron ya tafi, sai Dawuda ya tashi daga inda ya ɓuya kusa da tarin duwatsun, ya rusuna har sau uku. Sa'an nan suka sumbaci juna, suka yi kuka, amma Dawuda ya fi yi.

1 Sam 20

1 Sam 20:37-42