1 Sam 20:36 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai ya ce wa yaron, “Yi gudu, ka nemo kiban da zan harba.” Sa'ad da yaron ya ruga, sai ya harba kibiya gaba da shi.

1 Sam 20

1 Sam 20:35-42