1 Sam 20:34 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai Jonatan ya tashi da fushi daga wurin cin abinci, bai ci abinci a rana ta biyu ga watan ba, saboda baƙin ciki a kan Dawuda, domin kuma mahaifinsa ya kunyata shi.

1 Sam 20

1 Sam 20:28-42