1 Sam 20:21 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Zan aiki yaro ya tafi ya nemo kiban. Idan na ce masa, ‘Duba, ga kiban kusa da kai, ka kawo su,’ To, sai ka fito, ka zo, wato lalle kome lafiya ke nan, ba abin da zai cuce ka.

1 Sam 20

1 Sam 20:19-28