1 Sam 20:17 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai Jonatan ya sa Dawuda ya yi masa alkawari zai ƙaunace shi, gama shi kansa yana ƙaunar Dawuda ƙwarai kamar yadda yake ƙaunar kansa.

1 Sam 20

1 Sam 20:12-20