1 Sam 2:3 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Kada ku ƙara yin magana ta girmankai,Ku daina maganganunku na fariya,Gama Ubangiji Allah shi ne masani,Yana kuma auna dukkan aikin da mutum ya yi.

1 Sam 2

1 Sam 2:1-4