1 Sam 2:29 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Me ya sa kuke haɗama a kan hadayuna da sadakokin da na umarta? Eli, don me kake girmama 'ya'yanka fiye da ni, ka bar su suna ta cinye rabo mafi kyau na hadayun jama'ata Isra'ila?

1 Sam 2

1 Sam 2:20-31