1 Sam 2:23 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai ya ce musu, “Me ya sa kuke irin waɗannan abubuwa? Gama kowa yana faɗa mini irin mugayen abubuwan da kuke aikatawa.

1 Sam 2

1 Sam 2:20-27