1 Sam 2:19 Littafi Mai Tsarki (HAU)

A kowace shekara mahaifiyarsa takan ɗinka 'yar rigar ado, ta kai masa a sa'ad da ita da mijinta sukan tafi miƙa hadayarsu ta shekara shekara.

1 Sam 2

1 Sam 2:11-21