1 Sam 2:13 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ko ka'idodi game da abin da firistoci za su karɓa a hannun jama'a. A maimakon haka, lokacin da mutum ya je domin ya miƙa hadayarsa, sai baran firist ya zo da rino a hannunsa a sa'ad da ake dafa naman.

1 Sam 2

1 Sam 2:5-19