1 Sam 2:10 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Za a hallakar da maƙiyan Ubangiji,Zai yi musu tsawa daga Sama.Ubangiji zai hukunta dukan duniya,Zai ba sarkinsa iko,Zai sa zaɓaɓɓen sarkinsa ya zamamai nasara.”

1 Sam 2

1 Sam 2:5-17