1 Sam 19:7 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Jonatan kuwa ya kira Dawuda ya faɗa masa dukan abin da Saul ya faɗa. Ya kuma kai Dawuda gaban Saul, ya zauna tare da shi kamar dā.

1 Sam 19

1 Sam 19:2-11