1 Sam 19:21 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Aka faɗa wa Saul, sai ya sāke aiken waɗansu, su kuma suka shiga yin annabci. Ya kuma sāke aiken manzanni aji na uku, su kuma suka shiga yin annabci.

1 Sam 19

1 Sam 19:13-24