1 Sam 19:13 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Mikal kuwa ta ɗauki kan gida ta kwantar da shi a gado, ta kuma sa masa matashin kai na gashin awaki, sa'an nan ta lulluɓe shi da mayafi.

1 Sam 19

1 Sam 19:7-22