1 Sam 18:8 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Wannan waƙa ta ba Saul haushi, ya ce, “Sun ba Dawuda dubun dubbai, amma dubbai kawai suka ba ni, me kuma ya rage masa, ai, sai sarauta.”

1 Sam 18

1 Sam 18:2-10