1 Sam 18:5 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Duk inda Saul ya aiki Dawuda, sai ya tafi, ya kuma ci nasara. Saboda haka Saul ya maishe shi shugaban sojoji. Dukan jama'a da barorin Saul kuma suka ji daɗi.

1 Sam 18

1 Sam 18:3-10