1 Sam 18:3 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Jonatan kuma ya yi dawwamammen alkawari da Dawuda, domin shi, wato Jonatan, yana ƙaunar Dawuda kamar kansa.

1 Sam 18

1 Sam 18:1-9