1 Sam 18:13 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Saboda haka Saul bai yarda Dawuda ya zauna tare da shi ba, amma ya maishe shi shugaban dubu. Shi kuwa ya riƙa bi da su cikin kai da kawowa.

1 Sam 18

1 Sam 18:6-15