1 Sam 17:55 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'ad da Saul ya ga Dawuda ya tafi ya yi yaƙi da Goliyat, ya ce wa Abner, sarkin yaƙinsa, “Abner, ɗan wane ne wannan saurayi?”Abner ya amsa, ya ce, “Ranka ya daɗe, ya sarki, ban sani ba.”

1 Sam 17

1 Sam 17:45-57