1 Sam 17:47 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Taron jama'ar nan kuma za su sani Ubangiji yakan yi ceto ba da takobi da mashi ba, gama yaƙi na Ubangiji ne, zai bashe ku a hannunmu.”

1 Sam 17

1 Sam 17:46-56