1 Sam 17:45 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Dawuda kuwa ya ce masa, “Kai, kana nufo ni da takobi, da mashi, da kēre, amma ni ina zuwa wurinka da sunan Ubangiji Mai Runduna, Allah na sojojin Isra'ila, wanda ka raina.

1 Sam 17

1 Sam 17:38-47