1 Sam 17:42 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'ad da ya ga Dawuda, sai ya raine shi, gama Dawuda saurayi ne kawai, kyakkyawa.

1 Sam 17

1 Sam 17:41-52