1 Sam 17:38 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ya sa wa Dawuda kayan yaƙinsa, ya sa masa kwalkwalin tagulla a kansa, ya kuma sa masa sulke.

1 Sam 17

1 Sam 17:33-41