1 Sam 17:30 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai ya rabu da shi ya tafi wurin wani, ya sāke yin tambaya irin ta dā, mutane kuma suka ba shi amsa irin ta dā.

1 Sam 17

1 Sam 17:23-36