1 Sam 17:11 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'ad da Saul da dukan Isra'ilawa suka ji maganganun da Bafilisten nan yake faɗa, sai suka karaya, suka tsorata ƙwarai.

1 Sam 17

1 Sam 17:5-17