1 Sam 16:6 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Da suka isa wurin hadayar, Sama'ila ya ga Eliyab, ɗan Yesse, sai ya zaci shi ne wanda Ubangiji ya zaɓa.

1 Sam 16

1 Sam 16:1-15