1 Sam 16:16 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Saboda haka muna so ka ba mu izini mu tafi, mu nemo mutum gwanin kiɗan garaya, domin sa'ad da mugun ruhun nan da Allah ya sa maka, ya hau kanka, sai ya kaɗa maka garayar don ya sauka.”

1 Sam 16

1 Sam 16:11-20