1 Sam 15:35 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Daga ran nan Sama'ila bai ƙara saduwa da sarki Saul ba, har rasuwar Sama'ila, amma ya ji juyayin Saul. Ubangiji kuwa bai ji daɗi da ya sa Saul ya zama Sarkin Isra'ila ba.

1 Sam 15

1 Sam 15:34-35