1 Sam 15:33 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sama'ila ya ce masa, “Kamar yadda takobinka ya mai da mata marasa 'ya'ya, haka za a mai da mahaifiyarka ta zama marar ɗa.” Sai Sama'ila ya sassare Agag gunduwa gunduwa a gaban bagade a Gilgal.

1 Sam 15

1 Sam 15:28-35