1 Sam 15:30 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai Saul ya ce, “Na yi zunubi, amma duk da haka ka darajanta ni a gaban shugabannin mutanena, da gaban Isra'ilawa, ka zo, mu tafi tare domin in yi wa Ubangiji Allah sujada.”

1 Sam 15

1 Sam 15:26-34