1 Sam 15:28 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai Sama'ila ya ce masa, “Yau Ubangiji ya yage sarautar Isra'ila daga gare ka. Ya ba da ita ga maƙwabcinka wanda ya fi ka.

1 Sam 15

1 Sam 15:26-34