1 Sam 15:26 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sama'ila ya ce wa Saul, “Ba zan tafi tare da kai ba, gama ka ƙi umarnin Ubangiji, Ubangiji kuwa ya ƙi ka da zama Sarkin Isra'ila.”

1 Sam 15

1 Sam 15:21-34