1 Sam 15:20 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai Saul ya amsa wa Sama'ila, ya ce, “Na yi wa Ubangiji biyayya, gama na tafi kamar yadda ya faɗa mini, na kamo sarki Agag, na kuma hallaka Amalekawa ƙaƙaf.

1 Sam 15

1 Sam 15:9-29