1 Sam 15:13 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai Sama'ila ya tafi wurin Saul, Saul kuwa ya gaishe shi, ya ce, “Ubangiji ya sa maka albarka, Sama'ila, na yi biyayya ga umarninsa.”

1 Sam 15

1 Sam 15:9-16