1 Sam 15:1 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sama'ila ya ce wa Saul, “Ubangiji ya aike ni in zuba maka man keɓewa don ka zama sarkin mutanensa, Isra'ila. Yanzu sai ka yi biyayya da maganar Ubangiji.

1 Sam 15

1 Sam 15:1-3