1 Sam 14:7 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai mai ɗaukar masa makamai ya ce, “Ka yi abin da yake a zuciyarka, ga shi, ina tare da kai, gama ina goyon bayanka, kamar yadda zuciyarka take haka kuma tawa.”

1 Sam 14

1 Sam 14:1-13