1 Sam 14:48 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ya yi aikin jaruntaka, ya bugi Amalekawa, ya ceci Isra'ilawa daga hannun dukan waɗanda suka taso musu.

1 Sam 14

1 Sam 14:47-50