1 Sam 14:43 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'an nan Saul ya ce wa Jonatan, “Ka faɗa mini abin da ka yi!” Jonatan ya ce masa, “Na ɗanɗana 'yar zuma ne da na lakata da kan sandan da yake hannuna, ga ni, a shirye nake in mutu.”

1 Sam 14

1 Sam 14:34-49