1 Sam 14:40 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ya kuma ce, “Dukanku ku tsaya waje ɗaya, ni kuma da Jonatan, ɗana, mu tsaya waje ɗaya.”Sai jama'ar suka ce wa Saul, “Ka yi abin da ya yi maka kyau.”

1 Sam 14

1 Sam 14:39-44