1 Sam 14:33 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai aka faɗa wa Saul, “Ga shi, mutane suna yi wa Ubangiji laifi, suna cin nama ɗanye.”Saul kuwa ya ce, “Kun ci amana. Ku mirgino babban dutse a nan wurina.”

1 Sam 14

1 Sam 14:31-42